💦 FULL SET: Hausa.lite - Full Gallery 2025
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yadda addinin Musulunci ya shiga Najeriya
Masanin tarihin ya ce ɗarikar Ƙadiriyya ce ta fara isa Najeriya a jihar Kano a cikin ƙarni na 15.
Abin da ya sa Serap ta kai ƙarar gwamnonin Najeriya kotu kan kuɗin tallafin mai
''Shigar da ƙarar kotu za ta sa a tilasta wa waɗannan shugabanni su bayyana wa 'yan Najeriya yadda suka kashe kuɗaɗen. Wannan wani ɓangare ne na dukiyarmu gaba ɗaya, su yi wa al'ummar jihohinsu da 'yan Najeriya bayani kan kuɗaɗen da suka karɓa."
Liverpool ta yi wa Semenyo tayin fan miliyan 65, Tottenham na zawarcin Marmoush da Yildiz
Liverpool ta ƙarfafa zawarcin da take yi wa dan wasan Bournemouth da Ghana Antoine Semenyo inda ta yi masa tayin fan miliyan 65.
Jaruman Kannywood da suka fara tashe a 2025
BBC ta rairayo wasu sababbin jarumai da za a iya cewa a wannan shekarar ne suka fara tashe sosai.
Tinubu ya tafi Turai don karasa hutun karshen shekara
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni na abubuwan da ke wakana a Najeriya da sassan duniya a ranar 28/12/2025.
'Abin da ya sa muka bijirewa dokar yin lulluɓi' - Mata a Iran
Shekaru kaɗan da suka wuce, zai yi wuya a yi tunanin cewa mata za su shiga wasan ba tare da lulluɓi da aka saka a matsayin doka.
Hotuna 12 da suka fi jan hankali a 2025
Daga Gaza zuwa Roma : Hotuna 12 da suka fi ɗaukara hankalin duniya a 2025
Yadda ‘Yanbindiga suka dasa bama-bamai a kan hanya a Zamfara
''Ramuwar-gayya ce ɓarayin suke so su yi ma wasu 'yan sa-kai bisa ga kisan da aka yi ma nasu mutanen ciki har da wani kacallansu a ranar Juma'a da ta gaba a Magami.''
Abin da ya sa Yahudawan Birtaniya ke fuskantar sauyi mafi girma a shekara 60
An samu ra'ayoyi daban-daban daga al'ummar Yahudawa, da dama daga cikin sun bayyana yadda suka fuskanci sauyin rayuwa cikin shekara biyu da suka gabata.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 29 Disamba 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurara Kai Tsaye, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Disamba 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 29 Disamba 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Disamba 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Najeriya ta kai zagaye na biyu bayan cin Tunisiya 3-2
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku bayanai kan wasan Najeriya da Tunisia a gasar kofin nahiyar Afirka ta 2025 da ake yi a Moroko.
KAI TSAYE, Arsenal ta ci gaba da zama a kan teburin Premier
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Asabar 27 ga Disamba zuwa 2 ga watan Janairun 2026
Kone zai koma Man U, Chelsea da Leeds United na zawarcin McAtee
Rahotani sun ce dan wasan Roma da Faransa, Manu Kone, mai shekara 24, zai koma Manchester United a bazara mai zuwa
Chelsea za ta sayar da Sterling da Disasi, Man U na zawarcin Garner
Chelsea na son ta sayar da Axel Disasi da Raheem Sterling da kuma Tyrique George yai yin da take zawarcin wasu 'wasa biyu.
Barca na son haƙura da Guehi, Onana ya ce yana morewa a Trabzonspor
Barcelona ta yi sanyi kan bukatar Marc Guehi bayan ganawa da wakilansa, Marcus Rashford na son ci gaba da taka leda a Barca, Crystal Palace na hamayya da West Ham kan ɗanwasan Wolves Jorgen Strand Larsen
''Da ƙyar Liverpool ta shiga ƴan huɗu saboda cinmu ta kwana da bugun tazara''
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Asabar 13 zuwa 19 ga watan Disambar 2025
Gasar cin kofin nahiyar Afirka 2025
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Sabbin tsare-tsare a ɓangaren tsaro za su samar da nasara- Tinubu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni na abubuwan da ke wakana a Najeriya da sassan duniya a ranar 27/12/2025.
Me hare-haren Amurka a Sokoto da Kwara ke nufi ga tsaron Najeriya?
Bayanai sun nuna cewa an kai harin ne a ƙananan hukumomin Tangaza da Tambuwal da ke Sokoto a arewa maso yammaci da Offa da ke Kwara a arewa ta tsakiyar Najeriya.
Sababbin fina-finan Hausa da suka yi tashe a 2025
Sai dai a bana, mun taƙaita nazarin ne kan fina-finan da aka fitar a wannan shekarar ta 2025, kuma suka fara ɗaukar hankali cikin ƙanƙanin lokaci.
Abin da mu ka sani kan Pascalina, Na'urar da ke neman maye gurbin ƙwaƙwalwar ɗan'adam
Alƙaluma sun nuna cewa na'urar na da farashin tsakanin dala miliyan 2 zuwa dala miliyan 3.5, kuma Christie's ta bayyana ta a matsayin kayan aikin kimiyya mafi mahimmanci da aka taɓa yin gwanjonta.
Bawa Jan-Gwarzo da alaƙarsa da Usman Ɗanfodio
Asalin sunan Malam Umar, amma an fi saninsa da laƙabin Bawa Jan-gwarzo, lamarin da masana tarihi suke alaƙantawa da jajircewarsa wajen yaƙi da ƙoƙarin tabbatar da abin da ya dace.
Da amincewarmu Amurka ta ƙaddamar da hari a Sokoto da Kwara - Tinubu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni na musamman dangane da muhimman abubuwan da ke wakana a Najeriya da sassan duniya a ranar 26/12/2025.
Yadda hare-haren Amurka suka kasance a Sokoto da Kwara
Tun bayan wallafawar da Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi a shafinsa na Truth Social cewa sun kai hari kan ƴan kungiyar IS a Najeriya, ƴan ƙasar ke ta yin tambayoyi dangane da haƙiƙanin abin da ya faru.
Hotunan wuraren da Amurka ta kai wa hari a Sokoto da Kwara
Babu cikakken bayani da hotuna dangane da yadda harin na Amurka ya kasance a sansanonin Lakurawa da ke ƙaramar hukumar Tangaza a jihar Sokoto.
Waɗanne abubuwa mutumin da ya fara zagaya duniya a keke ya gani?
A shekarun 1880, Thomas Steven ya yanke shawarar yin abin da babu wanda ya taɓa yi, balaguro a faɗin duniya da keke - tafiyar da ta ɗauke shi daga Arewacin Amurka zuwa Turkiyya, China, Indiya da kuma Japan. Don haka me ya gani a tafiyarsa?
Tarihin addinin Kirista a Kudanci da Arewacin Najeriya
BBC ta yi nazari, tare da waiwaye kan yadda addinin Kirista ya shiga zuwa Najeriya, da kuma yadda addinin ya yaɗu zuwa yankunan Kudanci da Arewacin ƙasar da kuma tasirin Hausa wajen yaɗa shi.
Fitattun waƙoƙin Hausa da suka ja hankali a 2025
Sai dai a cikin jerin, ba a yi la'akari da waƙoƙin siyasa ba, inda aka fi mayar da hankali kan waƙoƙin soyayya da nishaɗi daga waƙoƙin da mawaƙan arewa suka fitar a bana.
Mun kai hari kan ƴan ƙungiyar IS a Najeriya - Trump
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ta ƙaddamar da wani mummunan hari kan mayakan IS a arewa maso yammacin Najeriya.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.